keffi:- Nadin Sarauta A Fadar Maimartaba Sarkin Keffi Dr Shehu Muh'd Yamusa |||
![keffi:- Nadin Sarauta A Fadar Maimartaba Sarkin Keffi Dr Shehu Muh'd Yamusa |||](/blog_images/39878697_1963298857079834_8268933246012620800_n.jpg)
Nadin Sarauta A Fadar Maimartaba Sarkin Keffi Dr Shehu Muh'd Yamusa |||, Ya Nada Sarautu Guda Hudu Kamar Haka....
Dr Abdullahi Adamu
A Matsayin
Turaki Kefffi "
Hon Ahmad Aliyu Wadada
A Matsayin
Sarkin Yakin Keffi "
Muhammad Ahmad Iyechi
A Matsayin
Dan Majen Keffi "
Yahaya Ahmad Kana
A Matsayin
Jarman Keffi
Allah Yatayasu Riko
Created at
![Share Button](http://static.hupso.com/share/buttons/share-medium.png)
This post has no comments - be the first one!