hausaebooks:- TSATSUBA littafi na tara 9 na Abdulaziz Sani M gini
![hausaebooks:- TSATSUBA littafi na tara 9 na Abdulaziz Sani M gini](/blog_images/TSATSUBA209.doc.jpg)
TSATSUBA 9
Hausa-ebooks
Littafi na Tara 9
Abdul'aziz sani m gini
Made:- Shuraih Usman
Aslm fans sanin kanku ne wannan littafi mun fara kawo maku shi a matsayin ebook tun wata daya daya wuce, .
Wanda muka fara tun daga kan littafi na daya, 1 toh Alhamdulillah yau de gashi Allah ya nufemu da kammala kawo maku shi har na tara 9 .
Littafin mai suna TSATSUBA ya kayatar sosai, sannan ya nishadantar musamman ma don irin gwagwarmayar da akeyi a cikin littafin .
Nasan kun karanta littafin MAZAN JIYA toh wannan littafi yana kunshe da labarin JARUMI HULKAS MAI HULAN LAMSARA, daya daga cikin mazaan jiya wayanda suka riski ajalinsu a bisa tafarkin soyayya .
Domin sanin yadda zata kaya sai ku download na littafin anan kasa ta hanyar danna wannan blue din rubutun
Download As Pdf ebook
Download As txt ebook
Download As Doc ebook
.Kar dai ku manta littafin kala uku ne' akwai PDF,TXT da DOC Sai ku zabi wanda zai na budewa acikin wayoyinku, batare da mishkila ba .
Daga:- hausaebooks
@www.keffians.xtgem.com
@www.shuraih.waphall.com
@www.fb.com/hausaebooks
Release date:- Alhamis,23/8/2018
Created at
![Share Button](http://static.hupso.com/share/buttons/share-medium.png)
This post has no comments - be the first one!