Old school Easter eggs.
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: HAUSAEBOOKS

hausaebooks:- LINZAMIN SHAIDAN na Nazir Adam Salih

hausaebooks:- LINZAMIN SHAIDAN na Nazir Adam Salih
LINZAMIN SHAIDAN
Nazir Adam Salih
Hausa-ebooks
Shuraih Usman
@hausaebooks page
.

GORON SALLAH .

Yau ma kamar kullum ina dauke maku da littafin gwarzona,gwarzonku,gwani na,gwanin ku, NAZIR ADAM SALIH mai suna LINZAMIN SHAIDAN .

Fasihin Marubuci mai tsara fina finan hausa, Nazir Adam salih Yakai ziyara wajen baba sidi mai jaka Sanadiyar kiran da shi tsoho sidi mai jakan yai masa .

Duk da ya kasance wannan ne na farko da NAS ya taba ziyartarsa, amma yafi yi masa kallon kwantaccen mahaukaci saboda yanayin zantukansa .

Yo Amma NAS bai san cewa baba sidi mi jaka yana dauke da wata tsararriyar mai matukar alfanu, wacce in yajita ma sai ya kidime .

Tsoho sidi mai jaka zai fara bada labarin KARYA LINZAMIN SHAIDAN .

Don haka ga duk wanda yake son jin wannan labari daga bakin baba sidi mai jaka mai buhun labarai, sai ya download nashi anan kasa Asha bikin Sallah lafiya

Sai ku download na littafin a nan kasa Ta hanyar danna wannan blue din rubutun
Download As Pdf ebook

Download As txt ebook

Download As Doc ebook
.

Kar dai ku manta littafin kala uku ne' akwai PDF,TXT da DOC Sai ku zabi wanda zai na budewa acikin wayoyinku, batare da mishkila ba .

Domin samun wasu kayatattun hausa-ebooks namu sai ku yi like na page namu .

Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] . .

Daga:- hausaebooks
@www.keffians.xtgem.com
@www.shuraih.waphall.com
@www.fb.com/hausaebooks
Release date:- laraba,22/8/2018 Babbar Sallah,eid el kabir
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this