K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KANNYWOOD

kannywood:- Sabin fina-finai da ya kamata ku kalla a bikin sallah

kannywood:- Sabin fina-finai da ya kamata ku kalla a bikin sallah
Gabanin bikin babban sallah wanda zata fara ranar Talata 21 ga watan Agusta, ga wasu fina-finan hausa na dandalin kannywood da suka ya kamata a kalla. Ana iya garzayawa sinimu ko wuraren kallo tare da iyali, yan uwa ko abokan arziki domin kallon kayatattun sabbin fina-finan. Mujadala An sake shirye tsohon shirin wanda ya aka shirya tun shekarun baya. Kamfanin Mai shadda Investment ta shirya kuma jaruman da suka fito a cikin sun hada da Ali Nuhu, Maryam Yahaya da Umar M.Shereef. Mariya Kamfanin Mai shadda Investment ta fitar da kayatatcen shirin fim ga kasuwa. Maryam Yahaya da Umar M.Shereef sun taka rawar gani a cikin. Sarauniya Shararren mai bada umarni Hassan Giggs ya bada umarni a wannan shirin inda Ali Nuhu da Adam A.Zango suka nuna jarumtaka tare da Asabe Madaki da Hannatu Bashir. Sani Sule Katsina ya shirya ta. Fuska Biyu Fuska biyu shiri ne wanda labarinta ya sha bambam da sauran fina-finan hausa da aka saba gani. Ta bada labarin rayuwar zama dan arewa da kuma yadda daukar mataki ke haifar da sakamako mara dadi. Kamafanin Uk Entertainment ta shirya kuma sannanen direkta Yaseen Auwal ya bada umarni. Jaruman da suka fito a cikin ta sun hada Adam A.Zango, Falalu Dorayi, Alhassan Gwale, Halima Atete da Hajara Usman.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Pair of Vintage Old School Fru