XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KANNYWOOD

kannywood:- Fitattun jaruman Kannywood 7 dake aikin hajji bana

kannywood:- Fitattun jaruman Kannywood 7 dake aikin hajji bana
Yayin da musulmai sama da miliyan biyu ke gudanar da aikin hajji na wanan shekarar, wasu fitattun jaruman Kannywood suna daga cikin mahajjatan da Allah ya kaddara zasu gudanar aikin ibadar. Suna daga cikin alhazai 55,000 daga Nijeriya da zasu fara aikin hajji bana gadan-gadan yau litinin wajen hawan arafa. Ga hotunan fatattun jaruman a kasar Saudiya gabanin fara aikin ibadar bana: Hafsat Shehu Idris Aminu Saira Halima Atete Ali Isa Jita Nazir M.Ahmad Saratu Gidado Mansura Isah
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this