K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KANNYWOOD

kannywood:- Jarumin barkwanci Ayuba Dahiru ya rasu

kannywood:- Jarumin barkwanci Ayuba Dahiru ya rasu
Allah yayi wa Ayuba Dahiru jarumin barkwanci wanda ya fito a cikin shirin "Auren manga" rasuwa. Marigayin wanda aka fi sani da Tandu ya rasu safiyar ranar lahadi 19 ga watan Agusta bayan wata gajeruwar rashin lafiya da yayi. Shahararren mai shirya fina-finai kuma wanda ya shirya shirin "Auren Manga" Falalu Dorayi ya sanar da labarin mutuwar sa a shafin sa na Instagram. Ya Rubuta "Inna Lillahi wa inna ilayhi raji'un.Allah yaiwa Jarumin barkwanci AYUBA DAHIRU (TANDU) rasuwa.Ya rasu Yau Lahadi 19/8/2018. Bayan gajeriyar rashin lafiya ta kwana biyu. Allah ya jikansa yai masa rahma. Allah yasa mu cika da Imani." Jarumin wanda aka fi sani da tandu ya fito a fina-finan barkwanci hada da "Auren Manga" da "Gobarar titi. Ya rasu ya bar mata uku da yara tara.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Duck hunt