Teya Salat
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

littatafan hausa:-TARAR ARADU littafi na daya 1 page 9

littatafan hausa:-TARAR ARADU littafi na daya 1 page 9
aba Posted by shuraih usman at 10:44 No comments: TARAR ARADU littafina daya 1 page 9 TARAR ARADU Littafina daya (1) Written:- shuraih 99% Page 9 Saida nashafe wata guda cur harda kwana shida amma kullum naje sai yace ba'azo an tayaba dana lura sai naga nima in naje har nadawo ko kuda ban taba gani ya sauka akai ba . Wannan ya sanyani yake shawarar na bari sai sati-sati narika zuwa. Ina nan ahaka atsakiyar sati nabiyu wanda har nafara cin bashi saiga wani yaro har gida "Wai kazo anzo sayen baburrinka" Nan danan na zari takalma . Don tsabar sauri kamar na tsahi sama. Duk da cewa yaron da gudu ya koma amma duk kusan tare muka isa. Wani dattijone rigarsa duk dauda yayi furtutu dashi. Da gani sana'arsa bazata wuce saida harawar dabbobi ba na sunkuya na gaidashi "Kaine me wannan babur din" " Nine baba " Na amsa masa "To nasaya naira dubu uku" Kaina yasara jin kudin tamakar za'asiyi mataccen keke "Haba baba kadai fadi gaskiyar abinda kasaya" Ya kalleni "Kai yaro dattijo kamata baya ciniki da tayi inka sayar to inbaka sayar ba nakara gaba" "Kadai kara baba" Nasake cewa dashi, sai kawai yakada kai yatafi hakika ba zai kara ba. Na tuna da dadewar baburdin awajen kotayawa ba'ayi ba. Kuma lallai innabari dattijonnan yatafi balallaine asiyaba, sai kawai nabishi dagudu ina cewa "Dakata baba" Baiko saurareni ba ganinhaka yasanyani shan gabansa "Ansiyar maka baba" Ya kalleni fuska a turbune yacoi gaba da tafiyarsa, Nan nashiga hadashi Allah da annabi da kyar na samu yadawo yabiya . Na baiwa mai gyaran dari uku yaron daya kirani kuwa naira hamsin. Sauran kudin nayi aniyar in na biya bashi sai in ajiye in rika gutsura ahankali. ***** ************ ******** Nayi tagumi sakamakon wannan tsaka mai wuya dana shiga al'amarine da banga alamun karewarsaba "Salamu alaikum" Akafada daga kofar shagon muryar yaya nane. Na amsa gami da kokarin mikewa ,sai gashi yashigo. Nayi masa sannu dazuwa da kuma barka da yamma . Yasami kujera yazauna "Umar nasamo maka aiki awajen wani mutum akasuwarmu" Sai naji tamkar natsahi narungumeshi tsabar farin ciki, nafara jero godiya kala da bam da bam "Ya'isa ya'isa" Yace dani sa'arda yake dagamin hannu "Tsaya kaji yadda al'amarin yake" "To yaya" Nafada sa'arda na kara matsowa . "Kasaida hankalinka sosai ayaransa na yanzu babu wani cikakken mai ilmi. Shi kuma burinsa akullum yasamu wanda zai taimakamasa wajen harkar oda. To ammam shiru kakeji, duk wanda yasamo daya fara sai cin amana ya biyo baya. Saboda haka inhar kai gaskiya ka gama warkewa" Bakina har kunne saboda tsabar farin ciki Na cigaba da godiya shi kuma yatashi yafita. Na daka wani tsalle nafada kan katifa. Waini umar nine zan zama dan kasuwar kwari. Dama gani dason birni. Kawai sai nafara mafarkin zaune Wai ganinan nasha boyel zan hau mota kawai sai sailulata tayi kara. $dana fiddo sai naji ashe farida ce kecewa "Mai gida kayo sauri kazo muatafi yawon shakatawar" Sai nace "To ganinan zuwa " Kawai sai nabude motata na shiga kai naitayin shirme kala kala tun kafinma naje naga kasuwar. Da dare banyi wani barcin kirki ba saboda tsabar doki. Sau uku ina murda hannun agogona ina kara awa guda guda wai don saboda gari yayi maza ya waye. Sai na tuna ashe saurin ba'a agogo bane. Ahaka na hakura saidai naita duba loakci. Akalla dai naduba sau saba'in ahaka akayi assalatu da mukaje masallaci muka dawo sai kawai nashiga wanka . Alhali yayan nawa sai karfe goma yake fita Akalla dai jiran awa hudu nayi Da lokaci yayai muka fita . Rumfar da mukaje katotuwace dabana zaton tana dana biyu. Rumfar kawai dazata fita sai dai na Alhaji saminu da umar lawan yabada labarinta acikin littafinsa "SAURA KIRIS" Mutum biyune aciki kuma duk matasa ne kamarni yayana ya tambayesu Alhaji sukace karfe uku yake fitowa Wannan yasanya ni faduwar gaba "Ai munyi dashi nazo dashi da safe" Yayana yace daso "Ok kudanyi jiransa" Wani acikin yaran yafada Anan muka samu benci muka zauna Nayi taraba idanu ina kallon masu wucewa. Aciki na hango wani mutum yana tafe ana faduwa ana gaisheshi. Farine dogo mai dan kauri. Badomin nasan mai martaba sarkin kano ba to da sai nace shine wannan . To ammma ko babu komai wannan bai kai mai martaba sarkin kano farin jini ba. Amma shima yana dade daidai nasa. Sai naga yana matsowa garemu "Ga shinan" Yayana yafada sai muka mike tsaye domin karramashi. Daya iso sai nayi kamar yadda naga yayana yayi wato muka durkusa har kasa muka gaidashi, "Yaya sunanka dana" Alhaji ya tambaya , na sunkuyar dakaina yayin danake cewa "sunana umar" "Allah sarki" Yace dani "Sunan naka da dadi" Ya hadani dana cikin kantinan yace sununamin abinda zanyi. Aranar wuni nayi ina mimmiko kayayyaki. Da akatashi aka bani dari biyu na hau mota sallama kuma akace sai sati sati. ********** ********** ******** Ahankali kwanaki suka cigaba da zukewa irin zukar da takarda ke yiwa ruwan biro. TO FA ABI YAFARA KYAU GA UMAR KUTAYASHI MURNA SAIDAI BANSAN KO NAN GABA BA @mr shuraih 99% .zan ci gaba
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this