Lamborghini Huracán LP 610-4 t
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

littatafan hausa:-TARAR ARADU littafi na daya 1 page 7

littatafan hausa:-TARAR ARADU littafi na daya 1 page 7
TARAR ARADU Littafina daya (1) Written:- shuraih 99% Page 7 Domin ahalin yanzu inna rasata ma zuciyata na iya bugawa to kaga da wuya ya kasheka gara dadi ya kasheka to waima da yake cewa zai yi wasa dani kamar dani biri yana gani mutane zasu bari a dauramin igiyya a kuguna arinka ja a kasuwa ne? Ashe makenan dubunsa ta cika . $sai najini ina mai murna da wannan matakin dayace zai dauka , To amma karramani dayace zai yifa yadda ake karrama kudi. Nadade ina tunani daga bisani nagane babu wani karamci da kudi suke samu fiye da kashe su, To kasheni za'ayi kenan kwarai kuwa babu tantama kasheni zaiyi kamar yadda ya kashe uku abaya, To amma wannan bai dameni ba dukwanda ya mutu kwanansa ne ya kare. ********* ********** ******** Na dubi farida bayan dana lume acikin kujera "Allah yakaimu ranara daza mukasance kamar haka acikin daki daya a matsayin miji da mata" Tayi murmushi " Amin umar Allah yakarbi addu'arka har yanzu banji kana maganar daurin aureba" Nakai idona gareta "Akwai dalili farida shiyasa kikaga banyi magana ba" Ta maido hankalinta gareni "Wane dalili" "So nake nagama hada lefe" Tarike baki "Wani irin lefe kuma umar" Nakalleta lefe kala nawa kika sani? Aiduk inda kikaji ance lefe akasar hausa ana nufin kayan da mai nemar aure zai kaiwa wadda yake nema" Ta karkada yatsa " Sam karma ka soma don kokayima bana so mummy ma bazata karbaba. Sadaki kawai zaka kawao shima bamai yawa ba" Nayi dariya "Farida arayuwar da akeyi irin na yau duk masoyi yakan nuna kaunar dayake yine ta hanyoyi irinsu lefe. Bawai ina nufin wajibi bane kokuma abin dayake makale da shari'a A'a saidai inda hali akwai bukatar kayi lefe mai yawa domin toshe bakin masu kushewa. Saboda an riga anbata lamarin aure " Tayi tsaki "To kai ina ruwanka da masu kushe kabi hadisi mana daya kecewa mafi albarkacin mace mafi karancin sadakinta" Najin jina kai "Babu shakka farida hakane ni kaina na kanki abubuwa na bidi'a To amma tunda wannan baisabawa shari'a ba nayi aniyar yi miki lefe na ban mamaki. Domin kaucewa wasu kananun maganganu, kisani yanzu duniya ta zuba ido akanki , idan muka yi aure babu lefe , maganar daza ta yi ta yawo shine neman kai ake daka shiyasa ko lefe ban yimiki ba. Ni kuma inaso innuna ma duniya cewa kaunar ki nake jini da tsoka don babbar abinda natsana bai wuci ace ba auren soyayya mukayi ba" Ta bata rai "Tokai ina ruwanka afadi duka abinda za'afadi magana zata warwaremana aurene" "Jini farida na rantse da Allah indai ina da iko sai nayi miki akwati biyar" Ta mike tsaye "Kasan kuwa abin da kake fada? Ni yar gidan wata shugaban kasace daza'a yimin akwati biyar" Nayi murmushi "Kinfi yargidan ko wane shugaban kasa a wurina babu kamar ki aduniya. Farida ki shaida ina yimiki kaunar dazan iya bada sadaki da raina" Ta girgiza kai "Gaskiya umar banyadda kayimin akwati biyar ba" Na mike tsaye "Bakin Alkalami yabushe farida " ******* ********* ********* Na zage rubutu da cak , yaran anaji shida sun nutsu, Inajin dadin yadda yara ke bani hankalinsu izan ina bada assignment. Najuyo na dubesu adaidai lokacin dana kare rubutu. Ian shirin fara bayaninewani yaro ya durkusa agabana. "Sir principle yana magana" Nayio mamakoin abinda zai sa principle kirana awannan lokaci. Hakika yakan kiarani fiye da kowani malami wani loakcin kira mai ma'ana wani lokacin kuma hayaniya kawai. Na ratsa yara kai tsaye kuma na nufi kofa . "Gani yallabai" Nafada aloakcin danake kokarrinn zama akan kujera hannuna furtutu da garin cak. Yadago daga barin rubutun dayake ,ina iya hango idanunsa kadan kadan ta cikin bakin gilashin daya makala. Fuskarsa kuma ta nunamincewa yana so ya gabatar da wani bayani dayake dauke dashi muhimmi " Wato umar nakirakane saboda wata matsala data dade tana faruwa nasha ji da kunnena kuma andade ana kawo min kara, wani irin turancine kake koyar dayara abin ko ka'ida babu? Ya zakarinka koyar dayara turanci broka , ko anfada maka nan kasuwar sabon garice? Gaskiya bazai yiwu mu tafi dakaiba mai cigaba muke nema bawai mai kawo ci baya ba. Saboda haka daga yanzu.........." Yayi shiru baiyi magana ba na cika da mamaki wainine nake koyarda turanci broka . Wannan zacene mara tushe shi kansa pricinple din baikaini iya yturanci ba. Nakan fitar da kalma bayan kalma yadda kasan baturen gaske Wanda hakan yasa ake min lakabi da toni blayer. Amma duk gashi ana kokarin kiransa a matsayin broka. Na dubi principle "Yallabai wayanda suka kawo maka koken sun gabatar maka da shidace" Yadaka min tsawa " Wata shaida tunda nima naji da kunnena" Ya watsomin takardu "Tuni mun rika mun mika matalarka a ma'aikatan ilimi kuma sun bamu madadinka, kana iya hangowa ta window gashi can atsaye" Nawai waya domin ganin wanda ake kira madadina wani mutum ne mai yawan suma da gashin baki. Najuwo ga principle fuskata cike da alamun karaya......... ... TOFA UMAR YaFARA SHIGA @mr:- Shuraih 99% To be con......... Keep followin.....
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this