K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

littatafan hausa:-TARAR ARADU littafi na daya 1 page 5

littatafan hausa:-TARAR ARADU littafi na daya 1 page 5
TARAR ARADU Littafina daya (1) Written:- shuraih 99% Page 5 Ni kuwa gani da farinjini. Aka rinka zuwa wajena naki fita don saboda ina ganin hanani karatu za'ayi. Don babu abinda irin da daddare narinka nazari , ahankali na kammala digirina akan mathematics . Nakuma yi bautar kasa, sai maganar aure . Nan muka fara soyayya da wani matashi habib , dan kasuwar kwari ina mutuwar sonsa ana kokarin samana rana . Watarana yazo tsallakawa titi dominisa wajen motarsa wani mai mota yazo ya bankeshi.ko shurawa baiyiba . Mai motar kuma yagudu" Sai naga hawaye nazuba daga idonta . Tacigaba "Naci kuka har na gode Allah bayan komai yalafa sai muka kulla da wani ma'aikacin savannah bank mai suna isma'il soyayyar dayake nuna min hartamantar dani na habib. Asheshima ba rabonane ba. Babbar motace tabi takan motarsa starlet. Da kyar akaringa banbaro namarsa gashi kuma cikin darene abin ya afku. Ba'asan inda mai motar yayiba. Hankalina yayi mugun tashi yanda kasan nayi hauka sabida yanda nakeson isma'I'll banso habib ba, nakasance cikin damuwa yanda samarina ke mutuwa haka , sai natina zancen mutuminnan shkekaru biyu dasu ka gabata. Babu shakka shirinsane anan na shidawa mahaifiyata. Tace saidai Addu'a tunda ba'asan inda yake ba .kuma ni kaina tundaga ranar bansake jin duriyarasa ba. Aifa wannan abubuwa dasuka faru suka sanya akafara yimin son rakumin yara. Sai dai mutum yabar kaunar dayakeyimin azuciyarsa amma babu damar ya baiyana. Na nesa kuwa ko mutum yafara zuwa sai naga ya janye narasa dalili. San dade ana haka sai wani dan'uwana yace yaji yagani babu wani mamaci sai wanda kwanakinsa suka kare. Saboda haka yace mahaukaci yahau kura Sabida haka muka cigaba da soyayya abin gwanin birgewa har ya mantar dani duk nabaya aka samana rana. Sai da abin yarage sati daya kawai akka tsinci gawarsa a tsakiyar titi. Aifa daganan sai zamto mujiya ma tafini farinjini. Babu wani saurayi da yake fuskan tata" Saita fashe da kuka har nayi zaton bazatayi shiruba. Nima saida kwalla tazubo min don tausayawa taci gaba "Wannan shine dalilin dayasa kaga naki amasa maka, domin kuwa duk wanda ya kulla alakar soyayya dani sunansa matacce, nikuma banso wani abu ya sameka. Na dauki kaddara akan cewa Allah bai yi zanyi aure ba. Domin kuwa har sai na sami wani ya dan kaunace ni sannan zan ji sarai. Wanda ahalin yanzu abune mara yiwuwa" Nadaga mata hannu "Dakata farida ni ina kaunarki" Ta girgiza kai "Bazai yiwuba umar banaso ka mutu sabida kaunar danakeyi maka" Na dubeta "Don Allah farida da gaskene kina kaunata?" Ta gyada kai "Wallahi umar inayi maka kaunar da bantabayi ma wani kamar taba" Na mike tsaye "To in hakane farida na daura damarar neman aurenki koda zan mutu" Na sun kuyo kusa da fuskarta. "Wallahi farida babu wata wuya dazatasa na dakata" Ta girgiza kai kuma alokacin data kirawo sunana ahankali "Umar ,zaifi kyau kaje kasami. Wata domin samawa kanka kwanciyar hankali" Na bata fuska "To ba kya kunata kenan" Ta girgiza kai "Bahaka bane" "To kice kina kaunata da aure" Tayi shiru kawai tana dubana "To shikenan farida barinatafi tunda bakya klaunata" Najuya cikin hanzari ,ta tare kofar na kalleta babu alamar fara'a a fuskata "Way or reply" Nace da ita , murmushine yafara sauka akan lebenta ,sannan tafara fadin wasu kalmomimasu tsada "Ina kaunarka da aure umar" Sai wani farinciki ya mamayeni, kaunarta ya kara shiga raina murmushi ya kubuce min. Akuma lokaci guda dana sula le akan kujera. Ban kula da hadarin dana ke akai ba. "Za kiga abinda ake kira tsantsar kauna farida" Shine abinda bakina yafara fada. ******* ********** ******** Tun daga ranar danaje gidan su farida sai ya zamo a kowane lokaci in ina tafiya akan babur nakantafine cikin taka tsantsan. Kai kace mai keken daya doro ciyawa gaba da baya kuma ya debi garke tumaki,badon komaiba kuwa saidon samun garkuwa daga mutumin da farida tace min shine sanadiyyar mutuwar masi neman arenta har mutum uku Na kirga adadin makwanni cikin tafi daya. Amma har yanzu banga abinda ya sameni ba nida farida. Munyi matukar shiga ran juna. Soyayya agida sannan wani salon dabn a makaranta. Mahaifiyarta tayi matukar faribciki da soyayyarmu, baka da baka ta fadamin Duk samarin farinda dasuka shede bataga wabda suka dace da juna kamar niba. Allah yabar ku tare har abada naji dadin maganar. Yau ranace ta lahadi da kuma muka shirya zuwa yawon bude ido dabi da masoyiyata. Sabbabin jacket nasiyo musamman don tafiyar ta kara armashi Nahadu iya haduwa. Ga wanda bai sanniba zai dauka dan wani ne daga yayan jiga jigan garinnan nan kuwa ba haka lamarin yakeba. Na iso gidan su farida da misalin karfe hudu, ahalin yanzu nazama dan gidan salllama kawai nayinashiga, Na tarar da mahaifiyarta tana karanta wat mujallar Africa banyi mamaki ba Sakamakon cewa na dade da sanin cewa tan jin har shen nasara sakamakon zama a kasar ingla na tsuguna na gaisheta ta amasa da fara'a bisa dukkanin alamu shigar tawa ta burgeta. Ta nuna min dakin farida...... @mr shuraih 99% Tobe con
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
XtGem Forum catalog