XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: HAUSAEBOOKS

hausaebooks:- LAUNIN FATA kashi na daya 1 na rabi'atu abubakar na sidi

hausaebooks:- LAUNIN FATA kashi na daya 1 na rabi'atu abubakar na sidi
LAUNIN FATA 1 Kashi na daya Rabi'atu Abubakar Nasidi Hausa-ebooks Shuraih Usman @hausaebooks page . Assalam jama'a kamar yadda tsarin wannan shafi yake tafiya, yau muna dauke maku da littafin LAUNIN FATA wadda shararriyar marubuciyar nan mai suna Rabi'atu abubakar Nasidi ta rubuta kuma ta wallafa shi a kasuwa . Duk da ban karanta littafin ba amma nasan dole a tsinci wasu darussa na rayuwa a ciki kuma ganin yadda jama'a keta tutso suna turomani message akan wannan littafi hakan yasa nasan cewa lallai littafin ya nishadantar . Sai ku download na littafin a nan kasa
Download as doc ebook
Download as pdf ebook
Download as txt ebook
Kar dai ku manta littafin kala uku ne' akwai PDF,TXT da DOC Sai ku zabi wanda zai na budewa acikin wayoyinku, batare da mishkila ba . Domin samun wasu kayatattun hausa-ebooks namu sai ku yi like na page namu . Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] . . Daga:- hausaebooks @www.keffians.xtgem.com @www.shuraih.waphall.com @www.fb.com/hausaebooks Release date:- litinin,20/8/2018
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this