K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

free browsing:- Lates MTN 20X : Yadda Zaka Sa Katin MTN N100 Su Baka N2000 ~ Garabasar 2018

free browsing:- Lates MTN 20X : Yadda Zaka Sa Katin MTN N100 Su Baka N2000 ~ Garabasar 2018
Kamar Yadda kowa Ya sani wannan shafi namu tana iya bakin kokarin ta wajen koyar da fasahar zamani tare da warware muku yen matsalolin ku da suka shafi wayoyin sadarwa sannan wannan shafi namu ba,a nan katai ta tsaya ba tana kawo muku abubuwa da suka shafi garabasar layu ka tare da bayani akan tsare tsaren layu kanka Na musan man yau ma zatai muku bayani dan gane da wani sabon garavasar da MTN suka fito da shi mai suna MTN WELLCOME BACK BONUS Kamar Yadda wasu suka sani a watannin baya Layun AIRTEL sunfito da wani tsari mai suna 20X Wanda kowa yasan wannan wannan tsari duk kanin recharge din da kai za,a nin kama ita sau 20 SUMA KAMFANIN MTN BA A BARSU A BAYA BA DOMIN KUWA SUMA SUNFITO DA TASU SALON DOMIN KOSTOMAS NASU SUJI DADI A takaice dai wannan hanyar sun fitar da ita ne domin wadan da suka dade basa amfani da layu kan su GA CIKAKKEN BAYANI AKAN YADDA ZAKA SAMU Idan har kasan kana da layin MTN mai Register wanda a kalla kayi kwana 45 zuwa 180 yana aje baka amfani dashi sai ka gaggauta dauko wannan layi sai kayi masa Recharge daga N100 har zuwa N1000 Wato idan ka Load N100 za su dauki N100 su baka N2000 Idan kasa N200 zaka samu N4000 duk kanin kudin da kasa xa,a nin ka maka ita sau 20 zaka load ne daga N100 zuwa N1000 Ba,a buqatar ka load ya wuce N1000 Idan kuma ta wuce N1000 to baxai ba sannan wannan tsari zaka moresa ne na tsawon wata3 ina nufin layin ka xai zamto kadin ga samun wannan garavasa a duk recharge harna tsawon wata3 sannan wannan bonus din zaka iya amfani dashi kamar irin su Kira / Sms / browsing sai dai kuma ba,a yin Transfer domin kokai bazai ba. a more lafiya domin neman karin bayani
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Pair of Vintage Old School Fru