pacman, rainbows, and roller s
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WAYA

waya:- YADDA AKE CIRE SECURITY NA KO WACE WAYA BA TARE DA COMPUTER BA ANDROID~NOKIA~ CHINNA PHONE

waya:- YADDA AKE CIRE SECURITY NA KO WACE WAYA BA TARE DA COMPUTER BA ANDROID~NOKIA~ CHINNA PHONE
Assalamu alaikum kuna tare da da babban shafi mai suna HausaBlog shafin da ya kware wajen kawo muku darasi akan abinda suka shafi fasahar zamani darasin da zamu gabatar yau zamu yi ne akan masu samun matsalolin sa Security a wayar su daga bisani suka manta To kamar yadda wasunku sunsan ana iya cire security na waya batare da kaje computer ka biya kudi an cirema ba to saide kuma mutane dayawa basusan cewa akwai yadda xa kuyi ku cire security kwata kwata sabo da shi wanda mutane suka sani kawai ana iya cire shine a time din da mutum xaiyi amfani da waya amma idan ya kasheta inya kunnan to dole sai ya sake pitarwa, tam ni yanxu abin da xan yi bayani akansa shine ZANYI BAYANI AKAN YADDA ZAKA FITAR DA NA KO WACE IRIN WAYA TO AMMA BARI MU FARA DA ANDROID PHONE YADDA ZAKA BUDE KO RESET DIN SECURITY CODE DIN WAYAR ANDIRIOD BAYAN KAMANTA A Yau yawancin Mutane Suna Amfani da waya Kirar Andiriod Dan Amfanin kansu. Hakan ne Nema yasa Wasu Lokuta Wasu ke Sa Security Code A wayar Tasu, Domin su Tsare wayar Tasu Daga Muta Ne Saboda Mantuwa Ko kuma mu iya Cewa Harkoki Sunma Wasummu Yawa, Saikaga Mutum ya manta ko Meya Seta A Matsayin Pasword din nasa, Daga nan kuma Sai a shiga Ruda ni, Sai ankaita Anyi UNLOCKING dinta, Inma Anyi Rashin Sa'a Saikaji Ance sai Anmata Flashing..... Idan kaima kasamu kanka cikin wanda yasa Security Code Na Wayarsa Kirar Andriod, Kuma ya manta GA MATAKAN DA ZAKA BI KAMAR HAKA Da Farko-: Ana bukatar Ka kashe wayar Taka Mataki Na Biyu-: Saika danna key din Volume Na Sama, Yayi tsahon 30 Seconds Amma wata batai da Volume din sama sai dai na kasa Mataki Na Uku 3 -: Saika danna Key din Kunna wayar wato Power button A tare Har sai wayar Takawo, Tana kawo wa saika Saki key din da ka daddanne, Wato Volume da Switch Key Mataki Na Hudu-: Da ganan ne zakaga ta Nuna maka wani Error wata kuma xata fara nuna maka wasu zabuka ne idan ta nuna maka zabuqa ne sai ka shiga == >>Recover mode idan kuma Error ta fara nuna maka sai ka danna Power button sau 1 zaka ga ta jero maka wasu Rubutu MENU sai kayi amfani da Volume key wajen control kasa ko sama domin touch bazai aiki ba a wajen shi kuma Power button shine a matsayin Click din ka sai ka shiga == >>Reset Data Factory bayan ya bude sai kayi kasa ka shiga Saika danna Zabi Na Uku Wato == >> " Delete All User Data " Daka Danna anan take zata fara seaching Kasani ba,a katseta yayin da take gudanar da wannan aikin koda kuwa kaga ta dadene bata gama wannan seaching dinva idan kuma har ka kuskura kai gajin haquri ka cire battery ko kai wani abu da yasa ta yanke wannan aikin da take yi to tabbas files din wayar zasu sami matsala wadda zata kaiga dole kai mata plashing Ci gaban darasi bayan ta gama wannan seaching din Shikenan Kaci Nasaran Reset Din Security Code din wayar Andriod Dinka. daga nan sai kayi Rebot dinta SAURA KUMA NA WAYAR NOKIA S40 idan kaji ance maka Nokia s40 ana nufin wayoyi kamar irin su Nokia asha c1, c2, 210, 2700 da sauran su To da parko idan wayar ku kirar Nokia s40 ta shiga security kuma kuka manta yadda kukasa pin din to GA YADDA ZAKU YI kawai ku kashe wayar sannan ku kunnata sai kudanna == >> 112 sai kuyi ready da hannun ka daya wajen danna calling daya kuma wajen danna Back daga nan sai ka danna Calling kai kuma sai kayi sauri ka caccaka back ma,ana ka daddana back na wayar da sauri karka bari kiran ya tapi anan take security wayar zai fita to amma kusani shi wannan hanyar da bawai ya fita vane har abada xai dawo duk wayayin da ka kashe wayar ko kai kira sai dai kuma ka kara danna 112 kayi amfani da ma takan da muka bayar ka kara cire ta Wannan abu na gwadashi a wayoyi da dama kuma yayi na gwada ne da Asha 200 da kuma nokia c2-00 da nokia 2700 nokia 210, wannan shine na cire nokia SAURA NA CHINA PHONE Shi kuma na china phone yafi ko wanne sauki Ga matakan kamar haka ka kashe wayar sannan idan ta nuna maka kashiga da Security sai ka danna 112 ka calling da zarar kiran ya tafi sai kai sauri ka danna *#12345# zata tambaye ka Do you want clear all data? sai ka danna YES insha Allah itama zata fita amma wannan tricks din yana aiki ne a CHINA PHONE na TECNO da ITEL Sannan zaka iya amfani da wadan nan codes din wajen dawo da security waya sabo wanda aka rigada aka sanja Mun koyar da wannan darasi ne domin taimakawa jama,a bawai dan nunawa barayi hanyar cuta va pls idan ka karu da wannan darasin kai Share zuwa fb,whatsapp domin jama,a su karu
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this