XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

facebook:- YAdda Zaku Chanja Sunan Ku Na Facebook Kullum Batare Da Kujira Kwana 60 Ba

facebook:- YAdda Zaku Chanja Sunan Ku Na Facebook Kullum Batare Da Kujira Kwana 60 Ba
Sanin kanku ne dole sai bayan 60 days zaka iya chanja sunan ka wani lokacin ma in facebook naka yasamu matsala su hanaka chanja suna Bugu da kari sannan kuma yanxu wata matsala ta kunno kai musan man Yen arewa masu amfani da shafin facebook wanda xaka ga kana cikin amfani da facebook account din ka lafiya lau., sai a wayi gari kaga ansanja maka photo da suna zuwa na wani qaton arne hakan na faruwa ne sanadin karancin tsaron da facebook account din ku ke fama dashi domin kuwa wasu bata garine yen dadi DANDATSANCI suke Hacked na account din ku daga bisani su chanja muku abubuwan ku ko su bata insha Allah inanan xanyi post na yadda xaku kare facebook din ku daga sharrin wadan nan mutane idan har ka kasance kana fama da daya daga cikin wadan nan matsalolin dana xano su to karka damu domin yanxu ne xanyi muku bayani dan gyara abinku da kanku yanzu insha Allah zaka iya chanja sunan ka a kullum ta hanyar reporting Da farko dole ne ya kasance kana da ID CARD ko katin Zave kowani iri idan kuma baka dasu sai kashiga nam kaje kahada ID CARD me irin sunan da kake so ka chanja shiga nan kayi I'd card
in kahada kayi download sai kashiga link din nam mafi sauki Domin Chaja Sunan shiga nan
Zakaga === >> (new first name) sai kasa sunan ka === >>(New midle name option) sai kasa second name naka === >>(new Last name) sai kasa last neme naka Misali 1 (new first name) shuraih 2 (New midle name option) 99 3 (new Last name) Usman Fullname: Shuraih 99 Usman Sai kashiga (reason for this change)) sai ka za6i (legal change name) Sai kaje chan kasa zakaga inda zakayi uploading na ID CARD din sai kayi sending sai kajira bayan 15hours insha Allah zasu chanja maka sunan ka yadda kake so kayi share wannan posted din domin wasu sukaru
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this