Polaroid
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WASANNI

wasanni:- Quadri ya lashe gasar kwallon tebur ta 'Nigeria Open'

wasanni:- Quadri ya lashe gasar kwallon tebur ta 'Nigeria Open'
Dan Najeriya, Aruna Quadri ya lashe kofin gasar kwallon tebur ta ‘Nigeria Open’ wadda ta gudana a filin wasa na Teslim Balogun dfa ke birnin Lagos. Quadri ya samu nasarar, bayan doke abokin karawarsa Antoine Hachard na Faransa da kwallaye 4-2. Karo na farko kenan da dan Najeriyar ya lashe gasar, wadda hukumar kula da wasan kwallon tebur ta duniya ITTF ke shiryawa. Dan Najeriyar wanda ke a matsayi na 18 a matakin kwarewa a fagen kwallon Tebur na duniya, ya samu kyautar dala dubu $5,000, sakamakon wannan nasara da ya samu. A shekarar 2015, Aruna Quadri ya gaza lashe kofin gasar ta 'Nigeria Open', bayan shan kaye a hannun abokin hamayyarsa na kasar Masar, Omar Assar. A bangaren mata kuma Guo Yan ‘yar kasar China ce ta lashe kofin kwallon tebur din, bayan lallasa takwararta Sun Chen da kwallaye 4-3.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this