K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WASANNI

wasanni:- Liverpool ta kai karar Salah wajen 'yan sanda

wasanni:- Liverpool ta kai karar Salah wajen 'yan sanda
Kungiyar Kwallon Kafa ta Liverpool ta shigar da karar dan wasanta Mohamed Salah ga jami’an ‘yan sanda bayan wani hoton bidiyo ya nuna shi karara yana latsa wayar salula alhalin yana cikin tukin mota. Rundunar ‘yan sandan Merseyside ta tabbatar da mika bidiyon ga wani sashenta don gudanar da bincike. An yi ta yada bidiyon a shafukan sada zumunta da ke nuna Salah wanda ya ci wa Liverpool kwallaye 44 a kakar da ta gabata, na latsa wayar a cikin motarsa wadda magoya bayansa da kananan yara suka kewaye ta. Liverpool ta ce, za ta dauki nata matakin kan batun a cikin gida, amma ta ce, kawo yanzu, babu wani karin bayani da za a sake ji daga bakinta ko kuma daga bakin dan wasan na Masar. Koda yake babu cikakken bayani kan ranar da aka dauki hoton bidiyon.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Polly po-cket