Polly po-cket
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WASANNI

wasanni:- Tauraro na biyu ga rigar yan wasan Faransa

wasanni:- Tauraro na biyu ga rigar yan wasan Faransa
A Faransa, wata daya kenan da kungiyar kwallon kafar kasar ta lashe kofin Duniya na kwallon kafa a gasar cin kofin da ya gudana a Rasha. Tarihi ya nuna cewa a koda yaushe aka samu kungiyar da lashe kofin a kan sanya alama ko karin tauraro a saman rigar yan wasan. Faransa da ta lashe kofin a shekara ta 1998 ta samu tauraro na farko, bayan gaggarumar nasara da yan wasan suka yi tareda doke Crotia da ci 4 da 2,an bayyana cewa a daren da Faransa ta samu wannan nasara, akala magoya bayan kungiyar 1500 ne suka yi rijista wajen sayen rigar mai dauke da tauraru biyu a shafin hukumar kwallon kafar kasar ta FFF. Mujalar le Parisien ta ruwaito cewa akala riguna 30.000 za a fitar da su ranar alhamis zuwa magoya bayan kungiyar ta Faransa.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this