pacman, rainbows, and roller s
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KANNYWOOD

kannywood:- Allah Yayiwa Mahafiyar Jaruma Nafisa Abdullahi Rasuwa

kannywood:- Allah Yayiwa Mahafiyar Jaruma Nafisa Abdullahi Rasuwa
Innalillahi wa inna ilaihi raju’un Allah yayiwa Mahafiyar jarumar fin dinnan wato nafisa Abdullahi rasuwa a yau. Mutane dayawa sun tayata ta’aziyya.
Ba nafisa ce ta mutuba dan wani ya kira wayarmu yana tambayarmu wai nafisa ta rasu nace masa ba musani ba to ga gaskiyar lamarin. A madadin ma’aikatan keffians News Teller muna tayata jaja allah ya bata hakurin jurewa.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this