Hausaebooks:- GIDAN GANDU complet
![Hausaebooks:- GIDAN GANDU complet](http://keffians.xtgem.com/blog_images/GIDAN20GANDU.txt.jpg)
GIDAN GANDU
Biebee Isa
Hausa-ebooks
Shuraih Usman
@hausaebooks page
.
Sannu sannu bata hana zuwa sai de a dade ba ajeba,in da hakuri inda jirgi yaje toh shima kunkuru zaije, Mai hakuri shi ke dafa dutse har ya sha romonsa, IN JI HAUSAWA .
Tabbas wannan zancen haka yake Mun dade muna sanar daku cewa labarin GIDAN GANDU yana zuwa maku yo amma zaija lokaci, toh Alhamdulillah yau dai gashi na kammala hada maku wannan eBook din .
GIDAN GANDU, gidan cakwakiya, gidan rikici,gidan shan dariya, gidan masoya,sannan Gidan malamai, .
Musbahu Zailani shine ya assasa zuri'ar gidan gandu, inda ya zube yaya' da jikoki .
Gidane sassa sassa, bangare bangare kowanne dabam dabam, kowanne sassa basa shiri da yan wancan sassa .
Kai ni na gaji ma da zayyane maku labarin gidan gandu Kawai ku download nashi a nan ta hanyar danna wannan blue din rubutun Download from Taskar Novels Kar dai ku manta littafin kala uku ne' akwai PDF,TXT da DOC Sai ku zabi wanda zai na budewa acikin wayoyinku, batare da mishkila ba .
Domin samun wasu kayatattun hausa-ebooks namu sai ku yi like na page namu .
Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] Like:- @[1043500875816840:0] .
. Daga:- hausaebooks
@www.keffians.xtgem.com
@www.shuraih.waphall.com
@www.fb.com/hausaebooks
Release date:- talata,14/8/2018
Created at
![Share Button](http://static.hupso.com/share/buttons/share-medium.png)
This post has no comments - be the first one!