80s toys - Atari. I still have
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KIWON LAFIYA

KWALARA: Mutane 11 sun rasu a Kano

KWALARA: Mutane 11 sun rasu a Kano
Cutar kwalara ya bullo a wasu kauyuka uku dake karamar hukumar Bebeji jihar Kano inda akalla mutane 11 suka rasu. Mazauna wadannan kauyuka sun bayyana cewa a yanzu haka mutane 47 na kwance asibitin dake kusa da su. Wani mazaunin karamar hukumar mai suna Ubale Dauda ya bayyana cewa mazauna kauyukan Kuki da Hayi ne suka fi kamuwa da cutar sannan hakan na da nasaba da rashin asibiti ne a kauyukan. Sai dai kakakin ma’aikatar kiwon lafiyar jihar Ismail Gwammaja ya bayyana cewa ma’aikatar su bata san da bullowar cutar ba a wadannan kauyuka sai dai gwamnati za ta matsa don ganin yadda za a tunkari abin da wuri.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this