K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KIWON LAFIYA

kiwon lafiya:- Kashin kada na warkar da cutukan da ke kama kashin mutum

kiwon lafiya:- Kashin kada na warkar da cutukan da ke kama kashin mutum
Wasu likitoci a jami’ar ‘Central Queensland’ dake Australia sun gano cewa za a iya amfani da kashin kada wajen warkar da masu fama da cututtukan da ya shafi kashin jikin mutum. Jagoran wadannan likitoci ‘Padraig Strappe’ ya bayyana cewa sun gano haka ne a binciken da suka yi da gwajin kasusuwan kada da amfanin su. Strappe ya ce sakamokon da suka samu daga wannan bincike ya nuna cewa kasusuwan kada na na iya warkar da cututtukan da ke kama kashi kamar su ciwon kafa wato ‘Arthritis’da raunikan da ake samu a mahadan kashi dake jikin mutum. Strappe ya ce kasusuwan da ke da amfani a jikin mutum sune kasusuwar hakarkari da wanda ke bindi. A karshe y ace wadannan kasusuwan sun fi inganci ne saboda su ne suka fi daukan bangaren jikin kada da ke da nauyi
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Polaroid