K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: SIYASA

siyasa:- Ni Da Buhari Danjuma Ne Da Danjummai -Cewar Gwamna Ganduje

siyasa:- Ni Da Buhari Danjuma Ne Da Danjummai -Cewar Gwamna Ganduje
Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya ja Hankalin ‘Yan Jam’iyyar APC Na Jihar Kano akan taba muhibbar duk wani wanda yake Tafiyar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Jihar Kano.
Gwamna ya bayyana haka ne yau a wajen Bikin Ranar Matasa ta Duniya wanda aka Gabatar a dakin Wasa Na Sani Abacha dake Kofar Mata inda yace Koda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari mutum yake kauna Amma baya kaunarsa to kada a zage shi domin da shi da Muhammadu Buhari Danjuma ne da Danjimmai don haka kar a zage shi.
Ya ja Hankalin Matasa akan wasu da ya ji suna zagin masu mukamai a Gwamnatin Tarayya daga jihar Kano inda ya umarce su da su daina.
SSA Social Media II,Kano Abubakar Aminu Ibrahim
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Duck hunt