K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: SIYASA

siyasa:- tambuwal ya kammala shirye shiryen komawa PDP

siyasa:- tambuwal ya kammala shirye shiryen komawa PDP
Tambuwal Ya Kammala Shirye shiryen Komawa PDP Muktari Shehu Shagari Ya Fito Takarar Kujerar Gwamnan Sokoto ___¥___ * Rahotanni sun nuna cewa, Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Tambuwal na shirin ficewa daga jam’iyyar APC ya koma jam’iyyar adawa ta PDP.

Wata majiya ta shaidawa jaridar ” New Telegraph” cewa ana sa ran daga yau Alhamis zuwa ranar Lahadi mai zuwa, Gwamnan zai bayar da sanarwar ficewa daga APC kamar yadda takwararsa na jihar Binuwai, Samuel Ortom ya koma PDP a jiya Laraba. Tsohon Ministan Albarkatun ruwa kuma dan tsohon Shugaban kasa, Alhaji Muktari Shehu Shagari ya fito takarar kujerar Gwamnan jihar Sokoto a karkashin tutar jam’iyyar PDP. Da yake bayyana aniyarsa na takarar, Muktari Shagari ya nuna cewa zai mayar da hankali ne kan bangarorin da ke bukatar cikakken kulawa kamar harkar kiwon lafiya, noma da kuma ci gaban mata da matasa. Idan Tambuwal ya koma PDP, za su fuskanci juna a zaben fidda da gwani a jam’iyyar.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
XtGem Forum catalog