Lamborghini Huracán LP 610-4 t
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WASANNI

Wasanni:- Real madrid ta sayi sabon Gola

Wasanni:- Real madrid ta sayi sabon Gola
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sayi sabon gola Andriy Lunin daga kungiyar Zorya Luhansk. Dan wasan mai shekara 19 zai koma Madrid daga kungiyar Zorya Luhansk a kan yarjejeniyar shekara shida. Golan wanda dan kasar Ukraine ne yana taka wa tawagar kasar teda, kuma sau 40 yana buga wa kungiyarsa wasa a gasar firimiyar kasar.

A makon jiya ne Madrid ta sayi matashin dan wasan Brazil Vinicius de Oliveria Júnior daga kulob din Flamengo. Ana yi wa Vinicius mai shekara 18 kallon na daya daga cikin matasan da suka fi haskakawa a fagen wasan kwallon kafa a duniya
. Daga:- Bbchausa
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this