Polly po-cket
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: MUSICS

musics:- Isay Ayagi - Nayi Gamo

musics:- Isay Ayagi - Nayi Gamo
Sabuwar wakar Isah ayagi mai suna ” Nayi Gamo ” to ko damai yayi gamo kawai saiku saurari wakar domin kuji abinda mawakin yazo muku dashi. GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Nayi gamo
– Nida rabo
– Nida masoyiya da sonta nake kwana
– Nayi samu dake
– Kin zamanto tawa
– Bantsaya sai dake
– Ke nake nunawa
– Bani gu infake
– Inyo hutawa
– Kinyi dashe
– Babu kushe
– Kin malak zuciyata mai sona
DOWNLOAD THE MUSIC NOW
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this