Old school Swatch Watches
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: MUSICS

Music:- Sabon Album na Umar m sharif mai Suna NI DA KE - 2018

Music:- Sabon Album na Umar m sharif mai Suna NI DA KE - 2018
MUSIC: Umar M Sharif Ni Da Ke New Album - 2018 Intro
Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron waƙoƙin Hausa na zamani daya daga cikin shahararrun, mawaƙan Hausa, kuma sananne ya fitar da sabon Album ɗin sa na ƙarshen shekara mai suna Ni Dake Album Album ɗin zai shiga kasuwa ne a gobe Litinin 16/07/2018 maza ku garzaya shagon sai da fina finai mafi kusa domin ku mallaki naku kar ku bari a baku labari Album ɗin na ɗauke da wakoki ne kamar haka.
1. Bani canjawa 2. Har abada
3. Yarda
4. Kina nesa
5. Ni da ke
6. Asiya
7. Asmau
8. Bude cikic zucizu
9. Ta kamani
10. Bazan rayu
11. Idan kika ce nine
12. Majnoon
13. So mai sonka
14. Koko
15. Nazari
16. Share hawayan ki
17. Barauniya
18. Tafiyata

ga wannan ku dan taba
DOWNLOAD THE MUSIC NOW
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this