K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

Arba'una hadis:- hadisi na ashirin da uku 23

Arba'una hadis:- hadisi na ashirin da uku 23
ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﺍﻟﺜﺎﻟﺚ ﻭﺍﻟﻌﺸﺮﻭﻥ: ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻣﺎﻟﻚ ﺍﻟﺤﺎﺭﺙ ﺑﻦ ﻋﺎﺻﻢ ﺍﻟﺄﺷﻌﺮﻱ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ: »ﺍﻟﻄﻬﻮﺭ ﺷﻄﺮ ﺍﻟﺈﻳﻤﺎﻥ ﻭﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺗﻤﻠﺄ ﺍﻟﻤﻴﺰﺍﻥ، ﻭﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻭﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺗﻤﻠﺂﻥ -ﺃﻭ ﺗﻤﻠﺄ- ﻣﺎ ﺑﻴﻦ ﺍﻟﺴﻤﺎﻭﺍﺕ ﻭﺍﻟﺄﺭﺽ، ﻭﺍﻟﺼﻠﺎﺓ ﻧﻮﺭ، ﻭﺍﻟﺼﺪﻗﺔ ﺑﺮﻫﺎﻥ، ﻭﺍﻟﺼﺒﺮ ﺿﻴﺎﺀ، ﻭﺍﻟﻘﺮﺁﻥ ﺣﺠﺔ ﻟﻚ ﺃﻭ ﻋﻠﻴﻚ، ﻛﻞ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻳﻐﺪﻭ ﻓﺒﺎﻳﻊ ﻧﻔﺴﻪ ﻓﻤﻌﺘﻘﻬﺎ ﺃﻭ ﻣﻮﺑﻘﻬﺎ«، ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ. HADISI NA ASHIRIN DA UKU: An ruwaito daga Abu Malik; Haris xan Asim Al-ash’ariy yace: Manzon Allah (s.a.w) yace: “Tsarki rabin imani ne, faxin subhanallahi tana cika mizani, faxin subhanallahi da Alhamdulillah suna cika, ko kuma kowacce xaya tana cika abinda yake tsakanin sama da qasa, Sallah kuma haske ce, Ita kuma sadaka hujja ce, Haquri haske ne, Alkur’ani hujja ne a gare ka, ko a kanka. Dukkan mutane suna jijjifi da safe, daga cikinsu akwai mai zuwa sayar da kansa, ko dai ya ‘yantar da kansa ko kuma ya halakar da kansa”, Muslim ya ruwaitoshi [223].
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Insane