Polaroid
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

Arba'una hadis:- hadisi na ashirin da daya 21

Arba'una hadis:- hadisi na ashirin da daya 21
ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﺍﻟﺤﺎﺩﻱ ﻭﺍﻟﻌﺸﺮﻭﻥ: ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻋﻤﺮﻭ –ﻭﻗﻴﻞ: ﺃﺑﻲ ﻋﻤﺮﺓ- ﺳﻔﻴﺎﻥ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ: ﻗﻠﺖ: ﻳﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ، ﻗﻞ ﻟﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﺈﺳﻠﺎﻡ ﻗﻮﻟﺎ ﻟﺎ ﺃﺳﺄﻝ ﻋﻨﻪ ﺃﺣﺪﺍ ﻏﻴﺮﻙ، ﻗﺎﻝ: "ﻗﻞ: ﺁﻣﻨﺖ ﺑﺎﻟﻠﻪ، ﺛﻢ ﺍﺳﺘﻘﻢ"، ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ. HADISI NA ASHIRIN DA XAYA: An ruwaito daga Abu amrin, ko abiy Amrata, sufyan xan Abdullahi (R.A) yace: Nace: Ya Manzon Allah (s.a.w) fada min wata Magana, a cikin addinin musulunci wanda ba zan sake tambayar waninka ba game da ita? Sai yace: “Ka ce na yi imani da Allah, sannan ka daidaitu”, Muslim ya ruwaito shi.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this