The Soda Pop
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WASANNI

labarai:- Shugaban kasa Shugaba Buhari ya kai ziyara jihar Katsina

labarai:- Shugaban kasa Shugaba Buhari ya kai ziyara jihar Katsina
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kai ziyarar jaje jihar Katsina safiyar ranar juma'a 29 ga watan Yuni.

Shugaban ya kai ziyarar ne domin jajanta ma gwamnati da al'ummar jihar bisa ruwan sama da ta fado kwanan baya wanda yayi sanadin asara dukiyoyi. Kamar yadda rahotannin suka bayyana shugaban, zai kuma gana da shugaban kasar Togo, Faure Eyadema, a nan gidan gwamnatin jihar Katsina.

Shugabannin zasu tattauna kan muhimman batutuwa wanda zai inganta alakar kasashen su musamman ta hanyar kasuwanci. Rahotanni sun kuma bayyana cewa shugaban zai garzaya kasar Mauritaniya ranar asabar 30 ga wata.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this