Teya Salat
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WASANNI

wasanni:- Jamus tayi waje a gasar bana ba tare da ta tsallake daga rukunin ta

wasanni:- Jamus tayi waje a gasar bana ba tare da ta tsallake daga rukunin ta
Zakarun kofin duniya a shekarar 2014, Jamus, zata koma gida bayan da sha kashi a hannun Korita kudu wasan su na karshe na rukuni a gasar kofin duniya na wannan shekara.

Wasan su na yanmacin ranar laraba 27 ga watan Yuni, Koriya ta doke Jamus da biyu babu ko daya.

Sakamakon bai yi ma kasar nahiyar turai dadi ba duba da yadda jama'a ke goyon bayan su na zama zakaru bayan sunyi nasarar yin haka a gasar 2014.

Da wannan sakamakon Jamus ita ce a karshen teburin ta na gasar da maki daya yayin da Mexico da Sweden suka tsallake zuwa zagaye na biyu.

Lamarin dai ya zamanto tamkar anyi ma gasar asiri inda tun gasar 1998, kasashen da suka yi nasara na daga kofin sune kan gaba wajen fita a gasar bayan ta zagoyo ba tare da sun tsallake zuwa zagaye na biyu.

Hakan na nufin cewa tun gasar 1998 babu kasar da tayi nasarar kare kofin bayan ta daga ta.

Tun 1998 ga yadda kasashen suka kaya bayan zagayowar gasar:

Faransa ta ci kofi 1998

*A 2002 an fitar da Faransa a zagayen farko

*A 2010 an fitar da Italiya a zagayen farko

*Spain ta ci kofi 2010

*A 2014 an yi waje da Spain tun a zagayen farko

*Jamus ta ci kofi a 2014

*A 2018 tarihi ya maimata kansa an fitar da Jamus tun a zagayen farko
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this