Ring ring
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

Arba'una Hadis:- hadisi na Ashirin 20

Arba'una Hadis:- hadisi na Ashirin 20
ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﺍﻟﻌﺸﺮﻭﻥ: ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻣﺴﻌﻮﺩ ﻋﻘﺒﺔ ﺑﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺍﻷﻧﺼﺎﺭﻱ ﺍﻟﺒﺪﺭﻱ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ: "ﺇﻥ ﻣﻤﺎ ﺃﺩﺭﻙ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﻣﻦ ﻛﻼﻡ ﺍﻟﻨﺒﻮﺓ ﺍﻷﻭﻟﻰ: ﺇﺫﺍ ﻟﻢ ﺗﺴﺘﺤﻲ ﻓﺎﺻﻨﻊ ﻣﺎ ﺷﺌﺖ"، ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ. HADISI NA ASHIRIN: An ruwaito daga Abu Mas’ud; Uqbatu xan Amru Al’ansariy Albadariy (R.A) yace: Manzon Allah (s.a.w) yace: “Yana daga cikin abinda mutane suka riska daga zancen annabtar farko; idan har ka zamo ba ka jin kunya to ka aikata duk abinda kake so”, Bukhariy [3483].
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this