XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

Arba'una hadis:- hadisi na goma sha takwas 18

Arba'una hadis:- hadisi na goma sha takwas 18
ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﺍﻟﺜﺎﻣﻦ ﻋﺸﺮ: ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺫﺭ ﺟﻨﺪﺏ ﺑﻦ ﺟﻨﺎﺩﺓ، ﻭﺃﺑﻲ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﻣﻌﺎﺫ ﺑﻦ ﺟﺒﻞ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻬﻤﺎ ﻋﻦ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: ﺍﺗﻖ ﺍﻟﻠﻪ ﺣﻴﺜﻤﺎ ﻛﻨﺖ، ﻭﺃﺗﺒﻊ ﺍﻟﺴﻴﺌﺔ ﺍﻟﺤﺴﻨﺔ ﺗﻤﺤﻬﺎ، ﻭﺧﺎﻟﻖ ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺑﺨﻠﻖ ﺣﺴﻦ«، ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ ﻭﻗﺎﻝ: ﺣﺪﻳﺚ ﺣﺴﻦ، ﻭﻓﻲ ﺑﻌﺾ ﺍﻟﻨﺴﺦ: ﺣﺴﻦ ﺻﺤﻴﺢ. HADISI NA GOMA SHA TAKWAS: An ruwaito daga Abu Zarri; wato Jundubu xan Junadata, da Abu Abdurrahman; wato Mu’azu xan Jabal (R.A), yace: Manzon Allah (s.a.w) yace: “Ka kiyaye dokokin Allah, a duk inda kake, kuma ka biyo da kyakkyawan aiki bayan mummmuna; sai ya shafe shi, kuma ka xabi’anci mutane da kyakkywar xabi’a”. Tirmizi [1987] ya ruwaito shi. Yace: hadisi ne mai kyau (hasan). A wani bugun kuma: mai kyau ingantacce (hasanun sahihun).
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this