Polaroid
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

Arba'una hadis :- hadisi na goma sha bakwai

Arba'una hadis :- hadisi na goma sha bakwai
ﺍﻟﺤﺪﻳﺚ ﺍﻟﺴﺎﺑﻊ ﻋﺸﺮ: ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻳﻌﻠﻰ ﺷﺪﺍﺩ ﺑﻦ ﺃﻭﺱ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ، ﻋﻦ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ، ﻗﺎﻝ: »ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﻛﺘﺐ ﺍﻟﺈﺣﺴﺎﻥ ﻋﻠﻰ ﻛﻞ ﺷﻲﺀ، ﻓﺈﺫﺍ ﻗﺘﻠﺘﻢ ﻓﺄﺣﺴﻨﻮﺍ ﺍﻟﻘﺘﻠﺔ، ﻭﺇﺫﺍ ﺫﺑﺤﺘﻢ ﻓﺄﺣﺴﻨﻮﺍ ﺍﻟﺬﺑﺢ، ﻭﻟﻴﺤﺪ ﺃﺣﺪﻛﻢ ﺷﻔﺮﺗﻪ، ﻓﻠﻴﺮﺡ ﺫﺑﻴﺤﺘﻪ«، ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ. HADISI NA GOMA SHA BAKWAI: An ruwaito daga Abu Ya’alah; Shaddadu xan Ausi (R.A) daga Annabi (s.a.w) yace: “Allah ta’alah ya wajabta kyautatawa ga kowanne irin abu; Idan za ku yi kisa ku kyautatawa kisan, Idan za ku yi yanka; ku kyautata yankan, kowanne xayanku ya wasa wuqarsa; ya hutar da abin yankansa”. Muslim [1955] ya ruwaito shi.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this