K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: INTERNET

internet:- Ya Password din ka yake? Ya kuma ya kamata a ce yake?

internet:- Ya Password din ka yake? Ya kuma ya kamata a ce yake?
Assalamu Alaikum Barkanmu da sake saduwa daku cikin sabon cikin shirin namu wanda yake zuwa muku kai tsaye daga mujjalar duniyan fasaha, insha Allahu yau zamu tattauna game da yanda password naka yake da yanda ya kamata ya zama, Ya ka ke rubuta password dinka a akwatin Email din ka? Ko kuma na facebook ko kuma twitter da duk dai wani shafin internet da kake shiga. Idan har kai ma’abocin kokarin rubuta lambobi masu sauki ne kamar 123456, ko kuma 98654, ko kuma kana amfani da sanan suna ne wajen password din ka kamar salisu, Ibrahim, ko kuma kai mai son saka sunan masoyiyarka ne kamar Fatima, amrat, beebah ko Aisha, ko kuma kai ma’abocin rubutun kalmomin soyayya ne kamar iloveyou, ko kuma fatimamylove ko kuma thankyou, to ina tabbatar da cewar wannan password din naka zai zama mai sauki wajen ganowa ko bai zai yiwa hackers wahalar shiga ba domin sacewa ko kuma aika maka da virus cikin shafukanka ba.

Ga yadda ya kamata ka rubuta password dinka

· Karanci harrufa goma (10) · Ya kunshi kananan harrufa da manya a cikin sa · Ya kunshi alamomin rubutun na musamman · Ya kasance akwai lambobi a cikin su · Kada ya kunshi sunan masoyi, ko mahaifa da makamantansu · Kada ka yi amfani da sanannun kalmomi, kamar iloveyou, ihateyou, ihateu, da makamantansu · Kada kayi amfani da lamban wayarka ko na wani · Kada kuma ka yi amfani da ranar haihuwarka kamar, oct1977.

ga misali Shu!yanfasafaAbbaGana@er6969 – Wannan password yayi karfi sosai. To ka yi la’akari idan ka kirkiri password dinka da wannan hada hade ya kake gani?
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Disneyland 1972 Love the old s