Polly po-cket
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: HADA WEPSITE

Hada wepsite:- code din headtags na Tipsbank24.com kashi na daya 1

Hada wepsite:- code din headtags na Tipsbank24.com  kashi na daya 1
Assalam yau dai nazo maku da cikakken bayani akan yadda zaku hada wapka wepsite kalan na Tipsbank24.com

Da farko dai kuje kuyi regista da wapka
yadda ake regista da wapka

Bayan kun gama regista sai kushiga Admin mode na shafinku Daga nan sai ku shiga edit site

In ya bude sai ku sauka kasa ku shiga Global settings daga nan sai ku shiga HEAD tags (meta,style,...)

Bayan kun shiga head tags zakuga wani box sai ku zuba wannan code din acikin box din
Daga nan sai ku dannan maballin set set

Shikenan mun gama saita headtags Toh mungama Na wannan sati In Allah ya yarda sati maizuwa zamu cigaba da header na Tipsbank24.com Na Barku lafiya
Share Button Back to posts
Comments:
Shuraih99 on Sat-23-June-06-2018

Ku kasance damu domin samun next part

9sultan.xtgem.com on Fri-22-June-06-2018

sai ogana


Loading...
                 Loading...                  

Rate this