Old school Swatch Watches
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WAPKA

Wapka:- code din wapka na -Home | Back | Top button

Wapka:- code din wapka na -Home | Back | Top button
Assalam readers kaman kowanne sati wannan satin ma ina tafe makune da code din Home- Back- Top

wannan code din yana amfani ne wajen taimakawa maziyartar shafinka na wapka su Koma baya ko kuma su koma Homepage wato Gidan wepsite naka sannan yana amfani wajen komawa saman shafinka musamman ma izan kana karanta wani darasi kuma yakasance page din yana da tsayi toh da zarar ka danna mdannin top na wannan code din zai kaiku izuwa saman shafin

wannan code din zaku sanya shi ne a footer ko header naku sabida kowa ya gani

kuna da daman ku sanya wannan code a ko ina na shafinku amma yafi kyau ku sanya shi a header ko footer

ku kwafe code anan Copy the code here Misali / sample

Mu hadu sati mai zuwa Akan wani darasin
Share Button Back to posts
Comments:
9sultan.xtgem.com on Fri-22-June-06-2018

mungode ogana

Shuraih99 on Sat-23-June-06-2018

Gud next tutor yana zuwa


Loading...
                 Loading...                  

Rate this