Snack's 1967
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WAPKA

Wapka:- Yadda Ake Fiddo Edit_Site mai DropDown Da Kuma Karin 200mb A Shafinka Na Wapka - kashi Na {3}

Wapka:- Yadda Ake Fiddo Edit_Site mai DropDown Da Kuma Karin 200mb A Shafinka Na Wapka - kashi Na {3}
Yadda ake hada wapka wepsite kashi na Uku

Assalamu'alaikum Kamar dai koyaushe yau ma ina tafe maku da yadda ake creating na wapka kashi na uku

Bayan kabi dukkanin matakan da aka bayar acan baya to saika sake shiga http://wapka.com sai kayi login na account naka

bayan kayi login na account dinka saikayi can kasa ma'ana ka danna down har saikazo daidai inda sunan shafinka yake saika shiga akan shafin naka kamar haka;

yana budewa zai lissafo maka details din shafinka irin haka sunanshafinka.wapka.mobi
PID:2669267
Site Name:(Change)
Admin mode
User mode
Site Stats
[Total] Page Views: 1, Unique Visitors:1 [08.09.2015]Page Views: 1, Unique Visitors:1 Online:0

saikayi k'asa har saikazo daidai inda aka rubuta Basic settings kamar haka;

- Allow fast access to edit functions [yi mark] - Enable PREMIUM program saikai mark dinsu kamar yadda nayi haka...

sannan ka danna Change Settings kamar haka;

bayan kadanna ok akan shi zai nuna maka yayi save... to saika danna Back to Home..

zai sake maidoka gurin shiga shafin naka saika danna Admin mode

zai bude maka cikin shafinka zakaga wani abu ya fito a sama wato dropdown

shikenan sai kuma darasi na gaba
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this