Teya Salat
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: XTGEM

xTgem:- yadda ake hada wepsite da Xtgem kashi na daya

xTgem:- yadda ake hada wepsite da Xtgem kashi na daya

YADDA AKE HADA WEPSITE
KASHI NA DAYA 1
Marubuci:- Shuraih Usman
Post by:- Shuraih 99%
PART 1
.
Yadda ake hada wepsite da manhajar XTgem
.
Assalamu'alaikum jama'a Dafatan kuna cikin koshin lafiya,
.
Abun dayasa har nayi wannan rubutun kuwa shine, yanzu zamani ta zo da abubuwa daya daga cikin abun da zamanin tazo da shi shine SHAFIN YANAR GIZO GIZO (wepsite) da kuma mudawwana(blog)
.
Da kwai bambanci da yawa tsakanin wepsite da kuma blog,
Amma wannan ba yanzu zanyi maku bayaninsa ba
.
Wepsite tazo da abubuwan cigaba da yawa wayanda inhar zan tsaya ince zan lissafo ne toh sai in kwana bakwai ban kai aya ba
.
KASHI NA FARKO

Yadda zaka hada wepsite da Xtgem
.
Dafarko dai inkanason hada wepsite da xtgem sai ka ziyarci shafin xtgem, ko ka danna nan http://xtgem.com
.
Shafin zai bude maka kamar haka

.
A saman shafin din zaka ga an saka LOGIN | SIGNUP | FORGOT PASSWORD
.
Sai ka danna SIGNUP
Zakaga wata shafi ta bude kamar haka

.
Nan zasu nuna maku wasu boxes Kamar haka
.
Email
Password
Repaet password
Captcha
Username [sitename]
.
Sai ku cike wayannan boxes din duka daga nan sai ku danna maballin SIGN UP
.
Daga nan zai kawo ku nan


Sai ku zabi template din da kuke so sannan kuma ku dannan COSTOMISE & CONFIRM TEPLATE
.
Daga nan zai kawo ku wajen saita color

Sai ku zabi duk color din da kuke so Bayan kun zabi color zai bude maku wani shafi kaman haka
.
Zaku ga boxes Box na farko sai kusa title na wepsite naku ,
Sauran kuma zaku iya barinsu a yadda suke amma izan kunso kuna iya canja masu suna .
Daga nan sai ku dannan CONFIRM
.
Zai bude maku wani pegi kaman haka
Akasan peg din zaku ga ACCOUNT PANEL sai ku shiga Zai bude maku wani shafi a saman shafin zasu ce maku ku connfirming email Address naku sai ku dannan wajen
.
Daga nan zasu tura maku activation code ta email inbpx naku sai kuje ko confirming acan

Shikenan mun gama da hada wepsite sauran DESIGN nashi
Wanda sai a part na gaba zanyi bayaninsa

. YADDA AKE HADA WEPSITE
KASHI NA DAYA 1
Marubuci:- Shuraih Usman
Post by:- Shuraih 99%
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this