Lamborghini Huracán LP 610-4 t
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: COMPUTER

computer:- yadda zaka hada virus ya lalata computer cikin kankanin lokaci

computer:- yadda zaka hada virus ya lalata computer cikin kankanin lokaci
Yanzu virus daya idan ya shiga komfiyuta ka, to zai iya zama dayawa kokuma ba iyaka dan lalata maka komfiyuta,

Ni ina komfiyuta Class ne, Satin daya wuce nayi tunanin, akan yanda Zanyi Format din komfiyutarka ta hanyar amfani da "Trojan" kuma, mun hada "Trojan virus" ne acikin minti biyu (2) San nan mun gwadashi, kuma mun tabbatar da aikinsa domin yanayi,

To Wan nan satin kuma mungano yanda zaka lalata komfiyuta ta hanyar amfani da "harafi biyar" (5) hmm kayi ma-maki ko? Kurum "harafi biyar" (5) zai iya mayar da PC dinka takamu da "Jam" and Yakuma konata, to shine mukayi shawarar akan koyawa mutane wannan ilimin .

Bari mu kira wannan hanyar da suna "Fork Bomb" Fork Bomb yana hada manyan hanyoyi da sauri sosai, dazasu hana software ya bude a computer dinka.

Yakuma kashe computer din acikin sauki: san nan kuma zai ringa ninka maka software dinka ko wanne sau dari, san nan ya sake rubanya kansa har sai duk wasu abubuwa masu amfani a computer dinka sun kamu dashi.

Idan wannan virus din yana computer dinka, san nan ka kunnashi, zai hada virus guda biyu, san nan ya ninka kansa sau biyu, yakuma ninkawa harsai computer dinka ta lalace. Don haka wannan itace hanya mai sauki da zakayi, amman karka yiwa wani wannan abin ba tare da kwakkwaran daliliba.

TA YAYA ZAN HADA FORK BOMB VIRUS ?

Abune mai sauki kawai kabi wadan nan hanyo yin . 1. Bude Notepad na computer dinka ka rubuta wan nan code din a ciki.
%0|%0


ko kayi copy dinsa daga nan kawai zuwa Notepad Din komfiyutar ka

2. Sai kayi save dinsa .bat idan kayi saving dinsa, saika goge .txt sai kasa .bat misali fork.bat

3. To duk wanda yayi double click (ya danna sau biyu) akan wan nan bat file din, to wannan komfiyutar zata kamu da Jamm ko ta lalace.

KARIN BAYANI: • Zaka iya turama wani shi kamar wanda kake jin haushi, ta E-Mail ko daga Flash Drive zuwa komfiyutarsa to duk lokacin da ya bude wannan file din, to shima ya kamu dashi.

•Wannan bayanin nayi shine kawai badan ka cutar da wani ba, nayi shine don ilmantarwa, idan kayi ma wani ya kama ka to baruwana wannan matsalar kace.

HANYAR WAR-WARE IRIN WANNAN MATSALAR A KOMFIYUTARKA.

Saboda masu comments suna tambayar yanda zasu kare kansu daga irin wannan idan ya faru masu,

Mun jero hanyoyi biyu dazaka kare kanka. • Karka bude duk wani File dayake mai karshensa .bat a komfiyutarka.

• Idan kuma ka riga ka kamu da wannan virus din a komfiyutarka to ka kunna komfiyutar taka, sai kayi sauri ka latsa

ctrl + alt + delete key a malatsanka komfiyutarka "keyboard" sai Start Task Manager, saika shiga softwares din dasuke a bude sai ka janyo cousor dinka zuwa kan Fork.bat kokuma duk wani suna da yake hade da .bat, saika zo kansa sai ka latsa "End Process" daga kasanshi, shikenan ka rabuda shi.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this