Lamborghini Huracán LP 610-4 t
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: VIDEOS

videos:- Ali Jita Kalli kayataccen bidiyon wakar "Zakin Maza


Tauraron mawaki, Ali Jita, ya saki kasaitaccen bidiyon wakar shi mai taken "Zakin Maza".

Mawakin ya saki bidiyon dai dai ranar bikin karamar sallah, ranar 15 ga watan Yuni kamar yadda yayi alkawari.

Bidiyon ya samu fitowa wasu shaharrarun jaruman Kannyood ciki har da Baba ari da Maryam Booth da Alhaji Baba Karami da sauran su. Ik Omoba ya bada umarnin bidiyon.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this