K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WAPMASTER

Wapmaster:- yadda ake hada wapka wepsite kashi na biyu 2

Wapmaster:- yadda ake hada wapka wepsite kashi na biyu 2
yadda zaka hada Wapka wepsite cikin sauki

Bayan ka kammala rejistarka. To abinda yarage shine kaje kayi Veriefy din Account dinka na passport, ta hanyar shiga email dinka wanda kayi amfani dashi a gurin rejistar wapka naka. . .

Bayan ka shiga Email din naka, to zaka taras da sabon sak'o acikin email dinka wanda wapka suka turo maka dashi

Saika shiga acikin sak'on daka taras.. Kana shiga cikinsa saikaje can kasa zakaga wani link

saka danna [ok] akan wannan link din.. Kana danna link din zakaga sun nuna maka kayi nasarar veriefy din account dinka na wapka passport..

zamu cigaba inshaa Allahu. .mungode da ziyartar keffians News Teller In Allah ya kaimu sati mai zuwa zamu cigaba

Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
XtGem Forum catalog