K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WAPMASTER

Wapmaster:- yadda ake hada Wapka wepsite kashi na daya

Bismillahir_Rahmanir_Raheem

Assalamu'alaikum,



Barkanmu da sake saduwa a cikin wannan darasi wanda zai koyar dakai hanyoyin yadda ake kirkirar shafin wapka...
Kafin kafara wannan aikin to katabbata kanada email.. Domin dolene saikayi amfani da email.



Dafarko kaje Wapka.Mobi

Sai kayi duba izuwa inda aka rubuta SignUP sai kahau kansa ka danna [ok]

kamar haka

w1.jpg

bayan ka danna alamar [signup] din, to zai bude maka wani [form wanda zaka cike kamar haka


w2.jpg

saika cike dukkanin wani gurbin da aka bukaci ka cike da bayanan ka, kamar yadda na cike nawa form din kamar haka



w3.jpg

Passport (Email):
Emaildinka@gmail.com


Password:
******


Confirm Password:
******


Site Name: (Allowed Characters a..z,0..9,-)


a kasan shi kuma saika zabi daya daga cikin domains din, kamar haka.

wapka.mobi
wapka.me
wap-ka.com

w4.jpg

bayan ka kammala wadan nan sharuddan dake a sama, sai kaje can kasan site din, ka danna

signup kana dannawa idan ya bude, zasu shaida maka cewa kayi nasarar yin rejista...

Zamu cigaba in Allah Ya Yarda...

Rubutawa:- Faruk Browser
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
The Soda Pop