Polaroid
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WAPMASTER

Wapmaster:- header and headtags code din tsohon keffians.xtgem.com

Wapmaster:- header and headtags code din tsohon  keffians.xtgem.com
Assalamu Alaikum .
Dafatan kuna lfy
Toh Ayau dai zan fara baku samfurin tsohon designing na wannan site din wato keffians.xtgem.com.

Mutane dayawa suna yawan tambaya na wasu bangare na site dina musamman ma header and footer, toh in Allah ya yarda zan sharing gaba daya designe na wannan site din tun daga kan header,footer,headtag,xtblog,forum,guestbook, dadai sauransu duka design din zan sharing nasa a wannan site din A matsayin Goron Sallah

Da farko dai ga header da headtag,

Sai kuje header ko headtag ku zuba wannan code din Amma sai kunyi canje canjen Abubuwa izuwa naku Allah ya bada sa'a

Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this