80s toys - Atari. I still have
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: GIRKE GIRKE

Kwalam Da Makulashe:- Yadda Ake Sarrafa Wainar Dankali

Kwalam Da Makulashe:- Yadda Ake Sarrafa Wainar Dankali
Abubuwan Da ake bukata

dankali

kwai

koren wake

magi

gishiri

Albasa

Yadda ake sarrafawa

Da farko za ki gyara dankalin ki, ki fere ki zuba masa ruwa ki dora a wuta. Ko dai ki bar shi ya dahu sosai ki daka shi, ko kuma ki dafa shi sama sama ki markada a Blender ba tare da kin saka ruwa ba. Ki fasa kwai da dan dama ki zuba a ciki Za ki iya dan barbada fulawa kadan, amma ba dole ba ne Ki goga albasa ko ki yankata kanana ki zuba, shi ma koren waken ki wanke ki zuba Ki zuba maggi da gishiri dai-dai misali, sannan ki magutsa su gaba daya Sai ki dora tanda a kan wuta ki na zuba mai kina soyawa
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this