XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WAPMASTER

waya:- YADDA AKE AMFANI DA WLAN DA wifi A WAYA DA KWAFUTA

waya:- YADDA AKE AMFANI DA WLAN DA wifi A WAYA DA KWAFUTA
YADDA ZAKA YI AMFANI DA WLAN, WIFI NA WAYARKA KO KOMPUTA … Yanzu kamfanonin masu qyara waya sun kai maqura gurin fiddo da waya masu sauqaqa al’amuran yau da gobe, wayoyi masu wifi ko kuma a rubuta wlan wato wireless zasu iya browsing ba tare da layi a jikin wayarsu ba kuma ba tare da modem a komfuta ba kuma duk application me amfani da wireless suma zasuyi aiki da ita kaman opera da whatsapp, 2go da dai sauransu…… Kaman yadda kuka sani wayoyi da dama suna zuwa da wireless musamman wayoyi qirar blackberry, android (ko wace iri), wasu daga cikin symbian da java, windows phone, iPad wato ios kenan… ita wireless ba installing dinta akeyi ba, zuwa take da wayar domin dole se akwai wireless card ko ic a jinkin na’urar me wireless… To yawwa, now we can move on to connect our wireless enable devices… Mataki na farko: ka tabbatar akwai wireless coverage a kusa dakai, ko jami’a, manyan kamfuna, café’s, shoping mall, plaza, da makamantan gurare da akan iya saka wireless router… Idan akwai Wireless : se ka kunna wifi din wayar ka, idan baka sani ko akwai ba, just kunna wifi dinka ita zata fada maka idan akwai wireless ko babu, zata kama available wireless sannan ta fada maka ko open ce ko kuma wep/ shared key aka saka mata, Idan open ce: zaka iya connecting ba tare da ka saka password ba, se kayi browsing kyauta, misali abokin ka ya kunna hotspot dinsa kuma be saka password ba, ofisoshi domin ma’aikata suyi amfani da ita… Idan wep ce: to dole se kasan password din, misali café koda ba wep aka rubuta ba zaka samu dai an kulle tad a password, se ka tambaya ina wireless take a area din ko kuma ka duba café ka biya kudi se bude maka… Haka zakayi domin connecting da wireless… Nasan zakace shin mene ne hotspot kuma, ana wata ga wata, ba’a gama fahimtar wireless ban a dauko hotspot… Nasan yanzu ka riga ka fahimci mece ce wifi kuma zaka iya connecting dakan ka… next se musan mene ne wireless hotspot ko usb tethering wacce suke zuwa da waya android ko blackberry latest masu zafi a gari… Hotspot feature c eta kowace android wacce take bada dammar ka kunna ta domin masu wifi a wayarsu su ga wirless dinka da sunan da ka seta mata domin suyi amfani dam b din wayar ka ko kudin da ka wayar ka suyi browsing a tasu wayar ba tare da an taba masu kudi ba, in kaga dama kaima ka saka password. Zaka iya business da wayarka idan tana da hotspot, zaka iya kunnawa masu buqatar internet suyi connecting kuma ka caje su kudi yadda ya kamata, Zaka iya kunna hotspot ne a qarqashin wireless connection cikin setting din wayar ka, idan ka bude se ka nemi tethering and mobile hotspot.. ka bude kaje settings tukunna ka saka mata suna da password, duka wanda zeyi connecting zega sunan da ka saka kuma zega se kai ka bud eta da password din… kada ka fadawa mutane faswod dinka dan idan anyi connecting kai bazaka sani ba balle ka kulle… Hotspot wata abace me kyau wanda kai me amfani da wayar android bazaka buqaci modem ba idan kana da computer, kayi subscribing da layinka sannan ka kunna hotspot din idan computa din tana dashi, koda kuwa komputar ka bata da wifi don’t worry, u can still connect by using the USB Tethering, find a compatible use cable mostly wacce tazo da wayar se ka jona ta a comutan, ka hada wayan ka da computa ta usb kenan… Idan kayi haka se kaje dsame place inda ka kunna hotspot, zaka ga yar box ance USB Tethering, wannan box din zata baka daman tickin dinta ne amma dole se ka hada wayar da koputar ta usb cable me kyau, kana kunnawa ka kalli komputar ka zaka ga network ya kawo, amma dole se ka kunna data connection din wayar ka sanna zata fara browsing….
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this