XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: WAPMASTER

facebook:- YADDA ZAKA KARA ADMIN A PAGE DINKA NA FACEBOOK

facebook:- YADDA ZAKA KARA ADMIN A PAGE DINKA NA FACEBOOK
1. Ka shiga babban shafin facebook ta hanyar bin wannan link din shiga nan 2. Zaka ga news feed sannan saika shiga sunan shafin naka daka keson kayi adding din sabon admin din. 3. Acan saman Shafin naka, zaka ga Edit Page saika shiga nan. 4.Sannan sai ka shiga Manage Admin Roles ka latsa nan. 5. Zaka jerin admin dinka sannan saika je can kasan xaka ga ADD ADMIN saika latsa nan. 6. Daga nan zaka Enter the name or email of the friend you want to add saika sanya emali din abokin naka anan. Misalin email din nasir.malhassan@ facebook.com amma kowace email zatayi idan da ita ka bude facebook din naka. 7. Saika latsa wajen da kaga Content Creator akasan email din daka sanya ta wanda kakeson sanyawa admin din. Saikaje can kasa ka zabi mukamin da zaka ba mutum. Ga mukaman kamar haka: Manager Content Creator Moderator Advertiser Insighter saika zabi daya ka bashi. Amma fa idan kaba mutum Manager Kenan mukaminkuu daya zai iya cireka gaba daya page ya zama nashi..shawararda zan bada kasan mutum contect creator. 8.Sai ka latsa wajen daka ga SAVE sannan daga can kasa zaka ga gurin da zaka sanya password na facebook domin tabbatarwa sai ka latsa wajen CONFIRM. Shikenan Yazama Admin A shafinka Zaiga Notification A Facebook DinShi Cewa Wane ya sanyashi admin a shafinsa. YADDA ZAKA KARA ADMIN A PAGE DINKA NA FACEBOOK
Share Button Back to posts
Comments:
Shuraih99 on Tue-05-June-06-2018

Gaskiya babu dama ta opera mini saidai manyan browsers irinsu chrome,mozilla,uc browser dadai sauransu

MUHAMMADD on Tue-05-June-06-2018

Anma kagama bayaninka baka sanar damuba cewa ta opera mini kokuma ta facebookmobile domin nesfeed kace sannan kace edit to dakowacce waya zaka iya ko akwai iyakarsu?


Loading...
                 Loading...                  

Rate this