XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KANNYWOOD

kannywood:- » Dalilin Da Yasa Auren Jaruman Matan Kannywood Yake Mutuwa

kannywood:- » Dalilin Da Yasa Auren Jaruman Matan Kannywood Yake Mutuwa
Dalilin Da Yasa Auren Jaruman Matan Kannywood Yake Mutuwa A koda yaushe yan matan dandalin shirya fina-finan Hausa na Kannywood na da burin zama lafiya a rayuwar aurensu amma mummunan kallon da jama’a keyi masu ya jefa da dama daga cikinsu a matsaloli a gidaje aurensu” inji Fatima Sa’id Abdullahi. Fatima wacce aka fi sani da Bintun Dadinkowa a Arewa24, ta bayyana cewa babu macen dake da dadin aure irin yar wasa, amma kallon da ake masu na a fim ya rusa farin cikin dake gidajen aure da dama. Ta ga laifin iyaye wajen hargitsa al’amuran auren yayansu musamman idan ya shafi yar fim a ciki. Da take amsa tambayoyi kan dalilin da yasa auren yan fim ke saurin mutuwa, Bintu tace “ya danganta da mutanen da abun ya shafa, wasu lokuta zata ga bayan aure yana sonta itama tana son sa amma idan tafiya yayi tafiya sai a samu wani na daban na shiga harkokin gidansu, yana kawo wa dayan labarai marasa dadi akan abokin zaman sa inda hakan yakan haifar da babban matsala a aurensu. Lokuta da dama iyayen miji kan zamo masu haddasa fitina sannan su dunga kintsa munanan maganganu akan sirikan nasu kamar yadda mutane ke way an fim mumunan zato. “Bayan auren sai kuga wasu da basu son ganin farin ciki sun fara sanya munanan zato a zukatan iyayen sai suce dansu ya fada a mugun hannu. “Ta yaya akayi danki mai tarbiya da kamala ya auri waccan mara tarbiyan wacce ta kasance yar fim” daga nan zai matsaloli zai fara kunno kai bayan kwanaki biyu zuwa uku sai aji auren ya mutu", cewar ta. Daga: Naij Hausa Category: Kannywood A+ A- Print Email × A Adam And Da Music Biafra Buhari Share to: Tweet Share Save Next Tsohon Jarumi Sani Moda Bashi Da Lafiya Previous Sabuwar Waka Mai Zafi Mai Taken Matasa Na Sonka Shugaban Kasa Jiya Ba Yauba Kalli Bidiyon Rawar 28 Apr 2018 Tsohon Jarumi Sani Moda Bashi Da Lafiya 28 Apr 2018 Emoticon Comment as: Publis Previe Jaruma Sadiya Gyale Zata Koma Shirin Fim Din Kannywood Mun samu dai cewa jarumar tayi wannan karin hasken ne a yayin wata fira da tayi da wakilin majiyar mu lokacin da aka tambaye ta ko za ta iya... Tsohuwar Jarumar Kannywood Farida Jalal Ta Dawo Shirin Fim Tsohuwar Jarumar Kannywood Farida Jalal Ta Dawo Fim. Sabuwar Waka Mai Zafi Mai Taken Matasa Na Sonka Shugaban Kasa
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this