Duck hunt
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: GYARAN JIKI

KARIN NI’IMA GA MA'AURATA

KARIN NI’IMA GA MA'AURATA
HADIN RIDIAnso miji da mata su ringa amfani da wannan hadin domin Karin ni’ima yana kuma sa koda yaushe ta dinka bukatar mijinta kusa da ita.

GARIN RIDIZa a kasa kankana kashu uku, za’a dauki kasha daya daga cikin ukkun, sai a hada su guda a zuba a cikin blander a markade, sai a zuba garin ridi a ciki, a zuba madara da zuma ki zuba wa angonki cikin kofi kisha ya sha. Wannan hadin yana kara ni’ima da maniyi, yana hana karnin dake fitowa, HADIN RIDIAnso miji da mata su ringa amfani da wannan hadin domin Karin ni’ima yana kuma sa koda yaushe ta dinka bukatar mijinta kusa da ita
1.Ruwan Kwakwa
2. madaran peak
3. Zuma
4. Ridi
zaki hade su wuri guda ki ringa sha yana kara ni’ima sosai da sosai.

==> Hadin Ridi(Karin ni’ima da kuzari) anso miji da mata su ringa sha domin motsa sha’awa
1. Kanunfari
2. Zuma
3. Garin Ridi
4. Nonon shanu Mara tsami
Ki dafa kanunfari da ruwan zafi idan ya dauko nuna (dahuwa) sai ki sauke ki sami garin ridi da nonon shanu mara tsami, ki hade guri daya ki gauraye. Ki saka a firiji ko ki saka kankara idan yayi sanyi sai ki sha. Wannan hadin idan kinyi sai kuma bayan mako daya za,a kuma yi

. HADIN KAYAN ITATUWA(Karin ruwan gaba) wannan hadin yana kara ruwa kuma mace da mijinta duk zasu iya sha
1. Kankana
2. Kukumba
3. Tumatur
4. Mazarkwaila
5. Madarar peak
6. Dabino
A yanka kankana duka harda yayanta, itama kukumba dukkanta za a yanka harda bayan, kada a cire yayan, a yanka tumatur shima kada a matse ruwan cikin sa sai kid aka kanunfari ki jika dabino ki cire kwalayen ki hade su guri guda, ki markada a blander sai ki juye ki saka mazarkwaila ta narke ki zuba zuma sai ki juye madara peak gwangani daya, ki ringa sha safe da yamma zaki sha mamaki.

HADIN KANUNFARI Karin ni’ima da motso sha’awaKijika kanunfari shi kadai ki rinka sha ki kuma kama ruwa da shi (tsarki) shima wani nau’in Karin ni’ima ne. (kanufari)

HADIN ZUMA Karin ni’ima damotso sha’awa zaki sami zuma mai kyau ki zuba garin habbatus-sauda da man zaitun ki juye su guri guda sai ki dinga sha babban cokali biyu da safe da kuma yamma.
1. Zuma
2. Garin habbatus Sauda
3. Man zaitun

HADIN DANYAN KWAI Yana karawa mace kuzari ba tareda ta gajiya ba wajen jima’I kuma yana karawa mace ni’ima da sha’awa.
1.lipton
2. Danyen kwai
3. Zuma
Ajika lipton da ruwa kadan har sai yayi baki, sai ki fasa kwai ki hada shi, sai ki zuba cikin ruwan lipton kina iya zuba madara peak sai ki zuba zuma ki dinga sha.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this