Pair of Vintage Old School Fru
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates

Yanda ake goge sakon da aka tura bisa kuskure a WHATSAPP koda ya isah

Yanda ake goge sakon da aka tura bisa kuskure a WHATSAPP koda ya isah
A yan kwanakin da suka shude kamfanin WhatsApp tayi nasaran fitar da wani hanya ta yanda zai taimaka wa mutane wanda suke amfani da dandalin sadarwan ta wajen share sakon da suka tura bisa kuskure koda kuwa ya isa wurin wanda ake so a tura wa. Shi wannan hanyar da aka masa lakani da “Delete for everyone” ma’ana “share wa kowa”

Assalamu Alaikum yan uwa barkan mu da war haka barkanmu da sake saduwa da ku a cikin sabo shirin namu wanda yake zuwa muka kai tsaye daga mujallar Duniyar Fasaha, Insha Allahu yau zamu koyi yanda ake goge sakon da ake tura bisa kuskure koda kuwa ya isa wajen wanda aka tura wa.


A yan kwanakin da suka shude kamfanin WhatsApp tayi nasaran fitar da wani hanya ta yanda zai taimaka wa mutane wanda suke amfani da dandalin sadarwan ta wajen share sakon da suka tura bisa kuskure koda kuwa ya isa wurin wanda ake so a tura wa. Shi wannan hanyar da aka masa lakani da “Delete for everyone” ma’ana “share wa kowa” yana aikine a kowace waya mudin mayar tayi nasaran daukan WhatsApp. Zaka iya goge sakon da ka tura bisa kuskure zuwa ga wani ko kuma a group. A gane wanna yana aikine kadai a dandalin sada zumuta na whatsapp.

Yadda ake yi

Misali na tura sako zuwa ga wani abokina sai dai ma’anar bata cika ba bisa yan wasu kuskure da na tafka yayin saurin rubutu in har hakan ta kasance da kai abunda zakayi/kiyi shine ka/ki danna kan rubutun ka/ki tsaya ma’ana ka/ki latsa kan rubutun da aka tura nayan wasu daki kai.

Zai fito ma ka/ki da wasu zabi guda shiga wanda suke bayyana a sama wajen suna ko lambar mutum


Dan share sakon sai a latsa wannan mabullin wanda yayi kama da akwatin zib da shara”Delete button” wanda shine na hudu a jiren ababen da suka bayyana. Wasu lokutan baya bayyana a wajen yakan canza mazauni in har ba ka/ki gansa inda na ambata ba sai a latsa wannan ma bullin na karshe wanda a jiki dot guda uku za’a ga an rubuta “Delete” sai a latsa kai.

Za’a ga an rubuta “Delete for me” ma’ana “goge wa kaina” amfanin wannan mabullin shine in harka ka/ki dannan kai sakon da ka tura ko aka turo ma zai bace ma kai kadaine amma mutumin da ya turo ko ka/ki tura masa zaigani sai dai in har shima ya danna, sai na biyun waton “Cancel” shi wannan mabullin amfanin sa shine soke abunda ka zaba in dai ka latsa wannan zai mayar da kai izuwa shafin baya ba tare da yin wani aiki ba. Sai na karshen wanda shine manufar wannan darasin wato “Delete for everone” shi wannan mabullin in har ka latsa sa toh abunda ka tura zai bace ma’ana kai da ka tura da wanda ka turawa gaba dayan ku bazaku ga idaninsa ba ya tafi


Dan takaiceciyar hanaya Kenan da za’a bi wajen goge sakon da aka tura bisa kuskure a whatsapp in ka/ki na da Karin bayani ko naiman taimako zaka/ki iya rubutawa a akwatin da ke kasa.

Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this