[kwalliya] Gyara jikinki da koren ganyen Shayi
Koren ganyen shayi na da amfani a jikinmu, domin shansa na kara lafiya da kuma kara gautsin fata. Za a iya shafa ganyen shayin a fuska. Koren ganyen shayi na da amfani a jikinmu, domin shansa na kara lafiya da kuma kara gautsin fata. Za a iya shafa ganyen shayin a fuska.
Created at
Back to posts
This post has no comments - be the first one!