Lamborghini Huracán LP 610-4 t
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: GYARAN JIKI

[gyaran jiki] Abinci Kala 15 Da Ke Kara Karfin Kwakwalwa

[gyaran jiki] Abinci Kala 15 Da Ke Kara Karfin Kwakwalwa
Muna sane da rawar da abinci mai kyau ke takawa wajen bunkasa lafiyar jikin mu da inganta ayyukan da gabbobin ke gudanarwa. Amma so da yawa mu kan manta da rawar da wannan abinci ke takawa wajen bawa kwakwalwar mu lafiya da karfin yin aikin ta. Kasancewa kwakwalwa a cikin koshin lafiya a koda yaushe ba karamin mahimmanci yake da shi ba duba da yanda babu sashin jikinmu da zai aikatu ba tare da ita ba. Wannan Ya sa mujallar Duniyan Fasaha ta kawo muku Abinci kala 10 da ke kara karfin kwakwalwar mu, bugu da kari dukkansu muna da su a gida Nijeriya kuma suna da saukin samu. 1. Kifaye masu dauke da sinadarin Omega 3 acids kamar Tuna Da Salmon 2. Alayyahu 3. Dafaffen Jijiyar Kurkum (Turmeric root) 4. Gero, Masara, Alkama (whole grains) 5. Man Kwakwa 6. Agushi 7. Farfesun Kashi (Bone Broth) 8. Tumatir 9. Piya (Avocado) 10. Wake (Beans) 11. Kwar fulawa 12. Gyadar yarbawa (Walnut) 13. Korayen ganye 14. Gyada 15. Strawberries Dukkanin wadannan abinci na kunshe da sinadaran da ke kara karfin kwakwalwa, kara nutsuwa, rage mantuwa, su kuma ba wa kwakwalwa abincin da take bukata domin yin aikin ta yadda ya kamata. Da fatan za’a kara adadin wadannan abinci da ake ci a kullum.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this